Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan caccakar tsarin zaɓen Kamaru

Informações:

Sinopsis

A Jamhuriyar Kamaru, wani babban limamin cocin Katolika a Duwala, Archbishop Samuel Kleda  ya caccaki tsarin zaben ƙasar, wanda ya ce an tsara shi ne don bai  wa shugaba mai ci damar ci gaba da yin kane-kane kan madafun iko, yana mai cewa akwai buƙatar gyara in dai dimokaradiyyar ake so. Latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi...