Bakonmu A Yau
Nasir Kabir kan yajin aiki a wasu jihohin Najeriya kan mafi ƙarancin albashi
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:19
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Yau ma'aikan gwamnati a jihohi kusan 15 na Najeriya ke fara yajin aiki saboda ƙin biyansu mafi ƙarancin albashin naira dubu 70 da sabuwar doka ta tanada. Ƙungiyar kwadago ta ƙasar ta bai wa jihohin umarnin fara yajin aikin. Saboda haka Bashir Ibrahim Idris ya tintibi Sakataren tsare tsaren ta Comrade Nasir Kabir. Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana........