Ilimi Hasken Rayuwa

Hanyoyin da ya kamata a bi wajen yaki da barayin waya a Najeriya

Informações:

Sinopsis

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda masu satar waya suka addabi al'ummar jihar Kano, da ke arewacin Najeriya.