Ilimi Hasken Rayuwa

Ilimi Hasken Rayuwa, na magana kan halin da karatun yara yan gudun hijira ke ciki a Nijer

Informações:

Sinopsis

A wannan makon Shamsiya Haruna ta duba yadda gwamnatin jamhuriyar Nijar ke kokari wajen samarwa yara yan gudun hijira guraban karatu a cikin makarantun bokon kasar gudun kar su yi biyu babu, ba gida ba kasa ba kuma Ilimi.