Ilimi Hasken Rayuwa

Taron kungiyar malaman jaami'o'in shiyyar arewa maso yammacin Najeriya

Informações:

Sinopsis

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan  makon ya mayar da hankali ne  kan taron kungiyar malaman jami'o'in shiyyar arewa maso yammacin Najeriya. Makasudin wannan taro kamar yadda kungiyar ta bayyana shine nazari kan irin ci gaban da aka samu ko akasinsa a jam'i'o'in shiyyar da zummar lalubo hanyoyin samun mafita.