Tambaya Da Amsa
Fashin baki kan yawan juyin mulki a Yammacin Afirka
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:19:59
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Kamar yadda muka saba a duk mako, shirin yana zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana kan duk wani abin da ya shige musu duhu. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman fashin baki a kan yadda juye-juyen mulki suka yi wa yankunan Yammaci da Gabashin Afrika dabaibayi a baya bayan nan.