Ilimi Hasken Rayuwa

Gudunmowar ilimin sararin samaniya ga ci gaban duniya

Informações:

Sinopsis

Shirin Ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya yi duba ne kan irin rawar da nazarin ilimin sararin samaniya ke bada gudunmowa wajen habbaka ci gaban duniya. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna