Sinopsis

Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban shaawa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nauoin hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abinci ta hanyoyi masu daman gaske.

Episodios

 • AKUSHIN SINAWA 10

  AKUSHIN SINAWA 10

  18/04/2015 Duración: 03min
 • AKUSHIN SINAWA 09

  AKUSHIN SINAWA 09

  15/04/2015 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 08

  AKUSHIN SINAWA 08

  07/04/2015 Duración: 05min

  Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban sha’awa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nau’o’in hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abinci ta hanyoyi masu daman gaske.

 • AKUSHIN SINAWA 07

  AKUSHIN SINAWA 07

  01/04/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 06

  AKUSHIN SINAWA 06

  25/03/2015 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 05

  AKUSHIN SINAWA 05

  18/03/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 04

  AKUSHIN SINAWA 04

  15/03/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 03

  AKUSHIN SINAWA 03

  04/03/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 02

  AKUSHIN SINAWA 02

  27/02/2015 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 01

  AKUSHIN SINAWA 01

  16/02/2015 Duración: 05min

  Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban sha’awa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nau’o’in hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abinci ta hanyoyi masu daman gaske.

 • AKUSHIN SINAWA

  AKUSHIN SINAWA

  08/12/2014 Duración: 04min

  AKUSHIN SINAWA

 • AKUSHIN SINAWA 140402

  08/12/2014 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 140409

  08/12/2014 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 140416

  08/12/2014 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 140423

  08/12/2014 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 140430

  08/12/2014 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 140514

  08/12/2014 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 140528

  08/12/2014 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 140611

  08/12/2014 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 140707

  08/12/2014 Duración: 05min
página 2 de 3

Informações: