Wasanni

  • Autor: Vários
  • Narrador: Vários
  • Editor: Podcast
  • Duración: 3:59:13
  • Mas informaciones

Informações:

Sinopsis

A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.

Episodios

  • Yadda wasanni ke ɗaukar hankalin matasa a lokacin hutu a Nijar

    11/08/2025 Duración: 09min

    Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan yanda wasanni ke ɗaukan hankalin matasa a irin wannan lokaci na hutun ƴan makaranta a Nijar. A duk lokacin da aka yi dogon hutun ƴan makaranta a Jamhuriyar Nijar, wanda ke farawa daga watan Yuli zuwa Satumba. Irin wannan lokaci na zama wata babbar dama ga masu kula da ɓangaren wasanni iri daban daban, don suna samun ɗinbin matasa da ke nuna sha’awarsu a ɓangaren wasanni.

  • Yadda shugaban Najeriya ya tarbi tawagar Super Falcons bayan lashe gasar WAFCON

    04/08/2025 Duración: 09min

    Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan karramawar da gwamnatin Najeriya ta yi wa tawagar Super Falcons na lashe gasar WAFCON. A makon da ta gabata ne shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karrama ƴan wasan tawagar ƙungiyar kwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Falcons, bayan nasarar lashe kofin WAFCON karo na 10 daga cikin 13 da aka yi. Cikin kyautukan da gwamnati ta baiwa waɗannan ƴan wasa akwai lambar girmamawa na ƙasa wato OON da shugaban Tinubu ya baiwa dukkan ƴan wasan da masu horar dasu, hakazalika kowacce ƴar wasa ta samu dalan amurka dubu 100, da kuma karin naira miliyan goma-goma daga ƙungiyar gwamnonin Najeriya. Tuni dai shugaban hukumar wasani a Najeriya Shehu Dikko ya yaba da wannan nasarar da kuma irin karramawar da shugaban ƙasar ya yiwa ƴan wasan. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.

  • Yadda ta kaya a gasar lashe kofin Afirka ta mata

    28/07/2025 Duración: 09min

    Shirin Duniyar Wasanni  a wannan makon tareda Khamis Saley  yayi  duba ne kan wasan ƙarshe na gasar lashe kofin mata ta Afrika WAFCON da aka yi a ƙarshen mako. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......

  • Yadda RFI hausa Hausa ta ƙulla alaƙa da ƙano pillars

    21/07/2025 Duración: 09min

    a cikin shirin Duniyar wasanni na yau zaku ji yadda sashin Hausa na RFI ya ƙulla yarjejeniyar Naira miliyan 100 da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars dake Arewacin Najeriya a ranar 17 ga watan Yulin shekarar 2025. A latsa alamar sauti domin domin sauraren cikakken shirin.

página 2 de 2