Tarihin Afrika

Tarihin Afrika

Sinopsis

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata alumma, domin duk alummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.

Quién oyó esto, también escuchó:


Episodios

 • Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (5/8)
  Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (5/8)
  Duración: 20min | 30/10/2019

  Shirin Tarihin Afrika na wannan lokacin shi ne kashi na 5 kan ci gaban tarihin rayuwar tsohon shugaban Congo Brazaville Fulbert Youlou.

 • Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na takwas (8/8)
  Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na takwas (8/8)
  Duración: 19min | 25/08/2019

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.

 • Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na bakwai (7/8)
  Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na bakwai (7/8)
  Duración: 20min | 18/08/2019

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.

 • Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (6/8)
  Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (6/8)
  Duración: 20min | 03/08/2019

  A ci gaba da tarihin Fulbert Youlou tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville, wannan ne kashi na 6 tare da Abdoulkarim Ibrahim, a yi saurare Lafiya.

 • Tarihin Afrika - Rayuwar Sarkin sarakuna HAILE-SELASSIE
  Tarihin Afrika - Rayuwar Sarkin sarakuna HAILE-SELASSIE
  Duración: 20min | 25/05/2019

  A cikin shirin tarihin Afrika ,a yau za mu soma da tarihin Sarkin sarakuna na Afrika Haile Selassie daga Habasha. Za ku ji irin rawar da ya taka a kasar sa dama Duniya ga baki daya tareda AbdoulKarim Ibrahim.

 • Tarihin Afrika - Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu
  Tarihin Afrika - Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu
  Duración: 21min | 27/04/2019

  A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci. Daga irin rawar siyasa da matsalloli da tsohon Shugaban kasar Mobutu sese Seko yayi kokarin shawo kan su,sai dai hakan  bata samu ba ,bayan da manyan kasashen  Duniya suka juya masa baya. Sai ku biyo mu

 • Tarihin Afrika - Tarihin Mobutu Sese Seko kashi na 1
  Tarihin Afrika - Tarihin Mobutu Sese Seko kashi na 1
  Duración: 20min | 20/04/2019

  A wannan makon muna dauke da kashi na farko na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyar Congo Mubutu Sese Seko tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal. A yi saurare lafiya.

 • Tarihin Afrika - Tarihin Amilcar Cabral kashi na 3
  Tarihin Afrika - Tarihin Amilcar Cabral kashi na 3
  Duración: 21min | 06/04/2019
 • Tarihin Afrika - Tarihin Amílcar Cabral kashi na 2
  Tarihin Afrika - Tarihin Amílcar Cabral kashi na 2
  Duración: 21min | 25/03/2019

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.

 • Tarihin Afrika - Amilcar Cabral
  Tarihin Afrika - Amilcar Cabral
  Duración: 19min | 16/03/2019

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya kuma yi waiwaye kan yadda Cabral ya taka rawan ga ci gaba wasu kasashen nahiyar Afrika.

 • Diori Hamani ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar
  Diori Hamani ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar
  Duración: 20min | 19/01/2019

  A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoulkarin Ibrahim ya mayar da hankali tareda gudanar da bincike dangane da rayuwar tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar marigayi Diori Hamani. Diori Hamani ya taka gaggarumar rawa a lokacin mulkin sa tareda neman kariya daga Faransawa.

 • Tarihin Ahmadu Ahijo tsohon shugaban kasar Kamaru kashi na 5/5
  Tarihin Ahmadu Ahijo tsohon shugaban kasar Kamaru kashi na 5/5
  Duración: 20min | 10/12/2018

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ya kawo karashen tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da yadda rayuwarsa ta kasance bayan mika mulki da shugaban Kamaru mai ci Paul Biya.

 • Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 4/5
  Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 4/5
  Duración: 17min | 01/12/2018

  A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali kan rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar. Wasu daga cikin makusantan tsohon Shugaban sun bayyana halin da aka shiga wajen mika ragamar iko daga Ahmadou Ahidjo zuwa ga Paul Biya.

 • Tarihin Ahmadou Ahidjo Shugaban Kamaru
  Tarihin Ahmadou Ahidjo Shugaban Kamaru
  Duración: 19min | 17/11/2018

  A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako, Abdoul Karim Ibrahim Shikal ya kawo tarihin rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da gwagwarmayarsa wajen cimma burin hada kan 'yan kasar Kamaru.

 • Tarihin Hubert Maga kashi na 2/2
  Tarihin Hubert Maga kashi na 2/2
  Duración: 20min | 04/11/2018

  Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin, kuma fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.

 • Tarihin Hubert Maga kashi na 1/2
  Tarihin Hubert Maga kashi na 1/2
  Duración: 21h08min | 20/10/2018

  Shirin tarihin Afrika a wannan karon ya faro tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.

 • Tsohon Shugaban kasar Mali Moussa Traore
  Tsohon Shugaban kasar Mali Moussa Traore
  Duración: 20min | 22/09/2018

   A cikin shirin Tarihin Afrika ,za mu kawo maku ci gaban shirin dangane da shugabancin Moussa Traore,kashi na biyu. Moussa Traore na daya daga cikin Shugabanin Afrika da suka kifar zababbar gwamnati a Afrika.

 • Tarihin shugaban kasar Mali na farko, Modibbo Keita kashi na 1
  Tarihin shugaban kasar Mali na farko, Modibbo Keita kashi na 1
  Duración: 19min | 15/09/2018
 • Tarihin Kountche kashi na biyu 2\2
  Tarihin Kountche kashi na biyu 2\2
  Duración: 19min | 08/09/2018
 • Tarihin Jomo Kenyatta kashi (6/6)
  Tarihin Jomo Kenyatta kashi (6/6)
  Duración: 19min | 18/08/2018

  Jomo Kenyatta da ke matsayin mahaifi ga shugaban kasar Kenya na yanzu Uhuru Kenyatta na daga cikin wadanda suka yi fafatukar samo 'yancin kasar, inda aka nada shi Firaminista na farko kafin daga bisani ya koma shugaban kasa.

 • Tarihin Jomo Kenyatta kashi (5/6)
  Tarihin Jomo Kenyatta kashi (5/6)
  Duración: 19min | 11/08/2018
 • Tarihin Afirka:Kenyatta-03_06
  Tarihin Afirka:Kenyatta-03_06
  Duración: 20h09min | 28/07/2018
 • Tarihin Afirka:Kenyatta-02_06
  Tarihin Afirka:Kenyatta-02_06
  Duración: 19min | 21/07/2018

  Tarihin Afirka, shiri ne da ke yin dubi a game da rayuwar fitattun mutane a nahiyar Afirka. Tare da Abdoulkarim Ibrahim, shirin na yau zai kasance ci gaba kuma kashi na biyu dangane da rayuwar tsohon shugaban kasar Kenya na farko bayan samun 'yanci wato Jomo Kenyatta.

 • Tarihin Jomo Kenyatta kashi na (1/6)
  Tarihin Jomo Kenyatta kashi na (1/6)
  Duración: 20h03min | 07/07/2018

  Shirin Tarihin Afrika a wannan karon ya duba rayuwa da kuma gudunmawar Jomo Kenyatta ga samun 'yan cin kan Kenya daga mulkin mallaka da kuma kafawa kasar ginshikan da suka kai ta ga ci gaba.

 • Tarihin Myriam Makeba kashi na (1/2)
  Tarihin Myriam Makeba kashi na (1/2)
  Duración: 19min | 14/10/2017

  Tarihin Myriam Makeba fitacciyar mawakiyar duniya da ta jima tana fafutukar ganin an daina nuna wariyar launin fata tsakanin al'umma.

 • Tarihin Miriam Makeba kashi na (2/4)
  Tarihin Miriam Makeba kashi na (2/4)
  Duración: 18min | 07/10/2017

  Tarihin Afrika a wannan karon ya yi duba kan irin gwagwaryar da fitacciyar mawakiyar nan Mriam Makebe ta yi a rayuwa kafin ta kai ga shahara zuwa mawakiyar duniya baki daya.

 • Gwagwarmayar Sekou Toure na kasar Guinea
  Gwagwarmayar Sekou Toure na kasar Guinea
  Duración: 19min | 23/09/2017

  Cikin wannan shiri na Tarihin Afrika wanda Abdoulkarim Ibrahim ke gabatarwa za'a ji shiri na karshe a irin gwagwarmayar Shugaba Sekou Toure na kasar Guinea wajen samun 'yancin kan kasar.

 • TARIHIN AFRIKA - Sekou Toure kashi na (3/4)
  TARIHIN AFRIKA - Sekou Toure kashi na (3/4)
  Duración: 26min | 17/09/2017

  Cigaban tarihin marigayi tsohon shugaban kasar Guinea Ahmad Sekou Toure kashi na 3.

 • TARIHIN AFRIKA - Sekou Toure kashi na (2/4)
  TARIHIN AFRIKA - Sekou Toure kashi na (2/4)
  Duración: 19min | 09/09/2017

  Cigaban tarihin Ahmad Sekou Toure kashi na biyu.

 • Tarihin sojoji bakaken fata da suka taimakawa Faransa a lokutan yaki (Tirailleurs senegalais) 1/2
  Tarihin sojoji bakaken fata da suka taimakawa Faransa a lokutan yaki (Tirailleurs senegalais) 1/2
  Duración: 20h03min | 20/08/2017

  Shirin Tarihin Afrika na wannan karon, ya maida hankali ne kan tarihin irin gwagwarmayar da sojoji bakaken fata suka yi, wajen taimakawa kasar Faransa a dukkanin yake-yaken da ta gwabza tun daga yakin duniya na farko.

 • Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 6/6
  Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 6/6
  Duración: 19min | 30/07/2017

  Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin kashi na 6 ne  kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.

 • Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 5/6
  Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 5/6
  Duración: 20min | 23/07/2017

  Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin kashi na 5 ne  kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.

 • Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 4/6
  Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 4/6
  Duración: 19min | 16/07/2017

  Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin kashi na 4 ne  kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.

 • Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 3/6
  Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 3/6
  Duración: 19min | 08/07/2017

  Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin kashi na 3 ne  kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.

 • Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 2/6
  Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 2/6
  Duración: 19min | 01/07/2017

  Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin ya yi bayani ne kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissene Habre.

 • Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 1/1
  Tarihin tsohon shugaban Chadi Hissene Habre kashi 1/1
  Duración: 19min | 24/06/2017

  Shirin Tarihin Afrika na nazari ne kan muhimman mutane da suka yi fice a Afrika da kuma wasu al'amurra da suka faru na Tarihi a nahiyar. Wannan shirin ya yi bayani ne kan Tarihin gwagwarmayar tsohon shugaban Chadi Hissen Habre.

 • Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 4/4
  Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 4/4
  Duración: 19min | 17/06/2017

  Wannan kashi na hudu ne na Tarihin Marigayi Kwame Nkrumah na kasar Ghana  inda aka tabo irin gwagwarmayar da tsohon Shugaban  ya yi wajen hada kan nahiyar Afrika.

 • Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 3/4
  Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 3/4
  Duración: 19min | 10/06/2017

  Wannan kashi na uku ne na Tarihin Marigayi Kwame Nkrumah na kasar Ghana  inda aka tabo irin gwagwarmayar da tsohon Shugaban  ya yi wajen hada kan nahiyar Afrika.

 • Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 2/4
  Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 2/4
  Duración: 19min | 03/06/2017

  Wannan kashi na biyu ne na Tarihin Marigayi Kwame Nkrumah na kasar Ghana  inda aka tabo irin gwagwarmayar da tsohon Shugaban  ya yi wajen hada kan nahiyar Afrika.

 • Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 1/4
  Tarihin Tsohon shugaban Ghana Kwame Nkrumah- Kashi na 1/4
  Duración: 19min | 20/05/2017

  Wannan kashi na farko ne na Tarihin Marigayi Kwame Nkrumah na kasar Ghana inda aka tabo irin gwagwarmayar da tsohon Shugaban ya yi wajen hada kan nahiyar Afrika.

 • Tarihin Rawar da Bakaken fata suka taka a yakin duniya na biyu- Kashi na 2/2
  Tarihin Rawar da Bakaken fata suka taka a yakin duniya na biyu- Kashi na 2/2
  Duración: 20h03min | 13/05/2017

  Shirin Tariihin Afirka ya duba tarihin labarin mayaka bakar fata da suka taimakawa Faransa domin ta kwato kanta daga mamayar Jamus a yakin duniya na biyu.

 • Tarihin Rawar da Bakaken fata suka taka a yakin duniya na biyu- Kashi na 1/2
  Tarihin Rawar da Bakaken fata suka taka a yakin duniya na biyu- Kashi na 1/2
  Duración: 20h03min | 06/05/2017

  Shirin Tariihin Afirka ya duba tarihin labarin mayaka bakar fata da suka taimakawa Faransa domin ta kwato kanta daga mamayar Jamus a yakin duniya na biyu.

 • Tarihin Pele na Brazil, wanda ya fitar da kimar bakar fata a kwallon kafa- kashi na 1/2
  Tarihin Pele na Brazil, wanda ya fitar da kimar bakar fata a kwallon kafa- kashi na 1/2
  Duración: 19min | 22/04/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na farko ne game da tarihin Pele na Brazil, tsohon fitaccen dan wasan kwallon kafa kuma bakar fata na farko da ya fitar da kimar bakaken fata a kwallon kafa.

 • Tarihin Charles Taylor tsohon Shugaban Liberia kashi na (8/8)
  Tarihin Charles Taylor tsohon Shugaban Liberia kashi na (8/8)
  Duración: 19min | 15/04/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na takwas ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 23 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

 • Tarihin Charles Taylor tsohon Shugaban Liberia kashi na (7/8)
  Tarihin Charles Taylor tsohon Shugaban Liberia kashi na (7/8)
  Duración: 10h06min | 08/04/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na bakwai ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 23 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

 • Tarihin Charles Taylor,tsohon Shugaban kasar Liberia kashi na (6/8)
  Tarihin Charles Taylor,tsohon Shugaban kasar Liberia kashi na (6/8)
  Duración: 19min | 02/04/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na Biyar ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 23 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar. Sai a biyo mu............

 • Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (5/8)
  Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (5/8)
  Duración: 20h01min | 25/03/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na Biyar ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

 • Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor- Shiri na Hudu kashi na (4/8)
  Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor- Shiri na Hudu kashi na (4/8)
  Duración: 19min | 18/03/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na Hudu ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

 • Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (3/8)
  Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (3/8)
  Duración: 19min | 11/03/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na Uku ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

 • Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (2/8)
  Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (2/8)
  Duración: 20h00s | 04/03/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na biyu ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

 • Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (1/8)
  Tarihin Tsohon shugaban Liberia Charles Taylor kashi na (1/8)
  Duración: 20h00s | 25/02/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa da wadanda suka yi fice. Wannan shirin kashi na daya ne na Tarihin Charles Taylor shugaban Liberia na 22 wanda ya haddasa yakin basasa a kasar bayan kisan shugaba Doe da ya hambarar.

 • Tarihin Janar Ali Saibou,tsohon Shugaban Nijar
  Tarihin Janar Ali Saibou,tsohon Shugaban Nijar
  Duración: 19min | 18/02/2017

  A ci gaba da kawo maku tarihin  Afrika,yau za mu lekawa Jamhuriyar Nijar ,domin jin rawar da Ali Saibou Tsohon Shugaban kasar da ya hau karagar mulkin kasar bayan rasuwar  Seyni Kountche a Paris.

 • Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (6/6)
  Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (6/6)
  Duración: 19min | 18/02/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da su ka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na shida kuma na karshe na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 bayan Sayni Kountche.  

 • Tarihin Tsohon Shugaban Nijar Janar Ali Saibou kashi na (5/6)
  Tarihin Tsohon Shugaban Nijar Janar Ali Saibou kashi na (5/6)
  Duración: 19min | 04/02/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na biyar na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 bayan Sayni Kountche.

 • Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (4/6)
  Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (4/6)
  Duración: 19min | 28/01/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na hudu na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 bayan Sayni Kountche.

 • Tarihin Tsohon Shugaban Nijar Janar Ali Saibou kashi na (3/6)
  Tarihin Tsohon Shugaban Nijar Janar Ali Saibou kashi na (3/6)
  Duración: 19min | 20/01/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Nahiyar da suka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na uku na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 bayan Sayni Kountche.

 • Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali Saibou kashi na (2/6)
  Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali Saibou kashi na (2/6)
  Duración: 19min | 14/01/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin manyan mutanen Afrika da suka hada da shugabannin kasa. Wannan ci gaba ne kashi na biyu  na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki kasar tsakanin 1987 zuwa 1993 kuma ya gaji Sayni Kountche.

 • Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (1/6)
  Tarihin Tsohon shugaban Nijar Janar Ali saibou kashi na (1/6)
  Duración: 19min | 07/01/2017

  Shirin Tarihin Afrika, na nazari ne akan Tarihin shugabannin Afrika, kuma shirin ya fara ne da tarihin tsohon shugaban Jamhuriyyar Nijar na uku Janar Ali Saibou wanda ya mulki Nijar tsakanin 1987 zuwa 1993 kuma ya gaji Sayni Kountche ne.

Informações: