Sinopsis

Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen masu sauraronmu a harshen Hausa. Sanin kowa ne Sinawa suna da wasu dabaru masu ban shaawa na sarrafa abinci mai dadin gaske, da suka hada da ganyaye, da kayan lambu, da kayan marmari, da ma sauran nauoin hatsi. Bugu da kari irin yadda aka san su da noman shinkafa kanshi, a hannu guda akwai dabarun sarrafa wannan abinci ta hanyoyi masu daman gaske.

Episodios

 • AKUSHIN SINAWA 30

  AKUSHIN SINAWA 30

  31/01/2016 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 29

  AKUSHIN SINAWA 29

  06/01/2016 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 28

  AKUSHIN SINAWA 28

  23/12/2015 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 27

  AKUSHIN SINAWA 27

  09/12/2015 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 26

  AKUSHIN SINAWA 26

  25/11/2015 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 25

  AKUSHIN SINAWA 25

  08/11/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 24

  AKUSHIN SINAWA 24

  28/10/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 23

  AKUSHIN SINAWA 23

  14/10/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 22

  AKUSHIN SINAWA 22

  30/09/2015 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 21

  AKUSHIN SINAWA 21

  15/09/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 20

  AKUSHIN SINAWA 20

  02/09/2015
 • AKUSHIN SINAWA 19

  AKUSHIN SINAWA 19

  19/08/2015
 • AKUSHIN SINAWA 18

  AKUSHIN SINAWA 18

  05/08/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 17

  AKUSHIN SINAWA 17

  22/07/2015 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 16

  AKUSHIN SINAWA 16

  08/07/2015
 • AKUSHIN SINAWA 15

  AKUSHIN SINAWA 15

  24/06/2015 Duración: 04min
 • AKUSHIN SINAWA 14

  AKUSHIN SINAWA 14

  11/06/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 13

  AKUSHIN SINAWA 13

  27/05/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 12

  AKUSHIN SINAWA 12

  13/05/2015 Duración: 05min
 • AKUSHIN SINAWA 11

  AKUSHIN SINAWA 11

  29/04/2015 Duración: 04min
página 1 de 3

Informações: